Daga Kannywood

Daga Kannywood Domin kawo muku shirye shiryen kannywood da dumi dumin su

AUTA MG                #
23/07/2025

AUTA MG #

RABA GARDAMA
18/07/2025

RABA GARDAMA

18/07/2025

Aiki

Wai shin ya sunan wannan jarumar ???
16/07/2025

Wai shin ya sunan wannan jarumar ???

Tsugunne Ba Ta Ƙare Ba!!!Wato duk kilishi ta gama tashin hankali ta daga karshe Sumayya ce wacce zata haifi Sarkin Garin...
13/07/2025

Tsugunne Ba Ta Ƙare Ba!!!

Wato duk kilishi ta gama tashin hankali ta daga karshe Sumayya ce wacce zata haifi Sarkin Garin GABAS.

Ga dai Sumayya nan da juna biyu, Ga kuma Raba-Gardama ga Aliyu Presidor a Wannan hoto Hakan Yana nuni da Cewar.......


Wasu daga cikin Fina-finan Adam Zango da Nafisa Abdullahi da s**a fito a tare.Ku zabi Daya daga Cikin wayannan Fina-fina...
13/07/2025

Wasu daga cikin Fina-finan Adam Zango da Nafisa Abdullahi da s**a fito a tare.

Ku zabi Daya daga Cikin wayannan Fina-finan 🔥

Tsohon hadiminsa, Bashir Ahmad, ne ya sanar da rasuwar tsohon shugaban a shafin X.Shugaba Buhari, wanda ya jagoranci Naj...
13/07/2025

Tsohon hadiminsa, Bashir Ahmad, ne ya sanar da rasuwar tsohon shugaban a shafin X.

Shugaba Buhari, wanda ya jagoranci Najeriya a matsayin shugaban farar hula daga 2015 zuwa 2023, bayan ya taba shugabancin ƙasar a matsayin soja daga 1983 zuwa 1985, ya shahara da jajircewarsa wajen yaƙi da cin hanci da ƙoƙarin farfaɗo da tattalin arziki.

Ana sa ran karin bayani kan shirye-shiryen jana’iza za su fito daga iyalansa bisa tsarin addinin Musulunci.

Me za ku fi tunawa game da tsohon shugaban kasar?

28/11/2024
28/11/2024

I gained 8 followers, created 6 posts and received 6 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

Address

Gyadi Gyadi B
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga Kannywood posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share