Armamm's Kitchen and MORE

Armamm's Kitchen and MORE Cake, small chops, catering services, training and lots More.

30/05/2025

Big shout out to my newest top fans! Zainab Yusuf, Alawiyya Yusuf Abubakar

Saboda kaunar mu da girki ya Sanya muka tanadar maku da nou'ikan abinci kala kala da abinsha domin saukaka maku wahalan ...
11/05/2025

Saboda kaunar mu da girki ya Sanya muka tanadar maku da nou'ikan abinci kala kala da abinsha domin saukaka maku wahalan nema,ku dai kawai ku tuntube mu zaku ga aiki da cikawa sannan a duk inda kuke a cikin kwaryar gari Kaduna zamu iya Kai ma ku, kullum da misalin karfe 9 na safe har zuwa abinda ya sawwaka,mun tanadar maku,

Tuwo
Shinkafa
Wake
Taliya
Kunun Zaki
Lemon fanfa
Miyar kuka,
Miyar kubewa
Miyar taushe
Nama da ganda.
Insha Allah anan shagon mu dake shagari junction Badarawa Kaduna
Ftn zakuyi patronizing Dina a gaya ma kowa da kowa. 08037602037.

11/05/2025
A duk inda kukaji an anbaci Armamm's kitchen to ku tabbatar duk wata harka ta hidimar abinci to muna Gaba Gaba kamar gos...
11/05/2025

A duk inda kukaji an anbaci Armamm's kitchen to ku tabbatar duk wata harka ta hidimar abinci to muna Gaba Gaba kamar goshi,zamu faranta maki zamu cika maku tumbinku da nau'ikan abinci kala kala a duk sanda kuka bukata cikin farin tsafta da cika alkawari,ku Sanya order 24 hours kafin bukata da iKon Allah zaxu samu fiye da abinda kuke bukata.

A duk cikin hidimar gida Babu abinda nake so Kuma yake Sanya ni nishadi kamar in Ganni Ina wanke wanke wanke,wankin kewa...
11/05/2025

A duk cikin hidimar gida Babu abinda nake so Kuma yake Sanya ni nishadi kamar in Ganni Ina wanke wanke wanke,wankin kewaye,da Kuma girki,wannan Abu Yana Kara min kuzari da Kuma lfy.

07/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Maryam Hassan Fari, Alawiyya Yusuf Abubakar

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348037602037

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Armamm's Kitchen and MORE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Armamm's Kitchen and MORE:

Share

Category