Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah

Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah Dukkan mu’amala na gudana ta intanet cikin tsabta, ladabi da amana. Niyya ta aur

HALAL MATCH NAIJA
HALAL MATCH NAIJA ƙungiya ce ta Musulunci ta zamani (online kawai) wadda ke haɗa samari da ‘yan mata masu niyyar aure na gaskiya, bisa Al-Qur’ani da Sunnah.

Ina Serious NAMIJI?
09/04/2026

Ina Serious NAMIJI?

08/04/2026

Ya Allah Ya Tsare Mu Dayin Zina Don tsarkin mulkin ka

08/04/2026

TUNDA MUKA SAKA REGISTRATION FEE MAYAUDARAN MAZA S**A DAINA DAMUN MU DA CEWA SUNA BUKATAR AURE

Domin samun aboki ko abokiyar rayuwar Aure tuntube mu a Whatsapp Contact admin 09125001781 Khairul Ummah foundation
09/03/2026

Domin samun aboki ko abokiyar rayuwar Aure tuntube mu a Whatsapp Contact admin 09125001781 Khairul Ummah foundation

BIODATA NA NEMAN AUREJinsi: NamijiShekara: 44Jiha: Kaduna StateYanki: Arewacin NajeriyaSana’a: Ma’aikacin gwamnati (Civi...
26/02/2026

BIODATA NA NEMAN AURE

Jinsi: Namiji

Shekara: 44

Jiha: Kaduna State

Yanki: Arewacin Najeriya

Sana’a: Ma’aikacin gwamnati (Civil Servant)

Matsayin Aure: Mai aure (mata daya da yara)

Genotype: AA

Abin da ake nema:
Mace Musulma
Mai karatun digiri (Graduate)

Daga Arewacin Najeriya

Mai kamun kai, tarbiyya da tsoron Allah

Domin karin bayani a tuntubi admin ta WhatsApp: 09125001781

12/02/2026

Contact admin 09125001781

12/02/2026

NEMAN TAIMAKON MARAYU FISABILILLAH

KHAIRUL UMMA FOUNDATION
Gidan Ayyukan Sadakatul Jariya

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Dafatan kowa yana cikin koshin lafiya da rahamar Allah.

Ya ku ‘yan’uwa Musulmi, masoya Annabi Muhammadu (S.A.W), muna kira gare ku da ku taimaka fisabilillah domin faranta wa marayu rai da shigar da farin ciki a zukatansu.

Muna da niyyar yi wa marayu complete dinki kamar haka:

Maza: Kayan sawa, hula da takalmi

Mata: Kayan sawa, hijabi da takalmi

Wannan shiri ba zai samu nasara ba sai da goyon bayan ku.

Ko da gudummawar:
₦1,000
₦1,500
₦2,000
ko fiye da haka — duk ba a raina ta.

Idan kowa ya bada gwargwadon hali, za mu samu damar taimaka wa yara da dama.

Domin Allah Madaukakin Sarki Ya ce:

"Kuma abin da kuka bayar na alkhairi, to Allah Yana sane da shi." (Al-Baqarah: 273)

Manzon Allah (S.A.W) ya ce: "Ni da mai kula da maraya a Aljanna haka muke" — sai ya nuna yatsunsa biyu. (Bukhari)

A ko da yaushe, Khairul Umma Foundation tana tabbatar muku cewa duk abin da kuka bayar yana zuwa kai tsaye ga ayyukan alkhairi domin neman yardar Allah ne.

Don haka ku tsarkake niyyarku, ku bayar domin Allah shi kaɗai.

BANK DETAILS:

Bank: MONIEPOINT

Acct No: 6458095114

Acct Name: KHAIRUL UMMA FOUNDATION SERVICES

Muna maraba da taimakon yadika ko zannuwa, ko dinkakkun kayan yara, ko kayan abinci fisabilillah.

📞 08037624598

Allah Ya saka da alkhairi, Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya a ma’aunin kyawawan ayyukan alkhairin ku Ameen.

11/02/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.

Cikin alhini da juyayi nake sanar da rasuwar baiwar Allah marainiya, wacce muka nema mata taimakon jinya, mai suna Suwaiba Ishaq.

Yan’uwanta sun sanar da ni rasuwarta a jiya da la’asar.

Muna roƙon Allah (SWT) Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata kurakuranta, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta tare da sauran Musulmi baki ɗaya. Ameen.

Allah Ya sanya jinyar da ta sha ta zama kaffara a gare ta, Ya sa ta huta daga wahala, Ya kwantar da ita a dausayin Aljannah. 🤲

Haka kuma, duk wanda ya taimaka domin a ceci rayuwarta, ko da addu’a ne ko dukiya ko ƙoƙari, Allah Ya saka musu da alheri, Ya biya musu bukatunsu, Ya saka musu da gidan Aljannah. Ameen.

Allah Ya ba iyalanta da ’yan’uwanta da duk masu kaunarta haƙurin jure wannan rashi. Ameen.

05/02/2026

Gudunmawar Mara Lafiya Marainiya Suwaiba Ishaq da take kwance a Asibitin Manal Hospital Kawo kaduna.

Abun da aka samu Daga Bayin Allah Zuwa yanzu Sune kamar haka;

1. Hauwa Rabo Salisu — N2,000

2. Sa’adatu — N1,000

3. Kasim Mohammed — N1,000

4. Bala Mohammed — N5,000

5. Usman Aminu — N5,000

6. Abdul’azeez Abdullahi — N2,000

7. Sani Yakubu — N2,000

8. Aminu Shehu — N1,000

9. YY Mai Kwai Business Venture — N1,000

10. Abdullahi Amina — N1,000

11. Abubakar Ibrahim — N2,000

12. Doma Yakubu — N2,000

13. Abubakar Zulkharnain — N10,000

14. A.S. Randagi Ventures — N5,000

15. Musa Bawa -N3,000

16. Rabiu Yahaya — N1,000

17. Babanamu Green -N1,000

18. Half Queen -N2,000

19. Musa Abdulhafiz — N500

20. Bamanga Transport and General Enterprises N2500

21. HASSAN SUNUSI N1500

22. Sani Lemu Salisu N1000

23. Mohammed Bala N5000

Jimillar kudin da aka tara: N57,500

Adadin da ake buƙata:
N200,000

Ragowar da ake buƙata:
N142,500

BAYANAN ASUSU

Bank: Moniepoint MFB

Account No: 6458095114

Account Name: Khairul Umma Foundation Services

Domin ƙarin bayani: 08037624598

Allah Ya saka wa duk masu taimako da Aljannar Firdausi, Ya sanya wannan taimako ya zama sanadiyyar buɗewar kofofin arziki ne Ameen.

KAIMA KAYI DOMIN NEMAN YARDAR ALLAH

Don Allah ka taimaka, ko da share ne.

31/01/2026

Get your halal match

Gender: Female State KadunaAge 33yearsGenotype AABlood grp ASlime chocolate n average height, B. Sc holder and Islamic k...
29/01/2026

Gender: Female

State Kaduna

Age 33years

Genotype AA

Blood grp A

Slime chocolate n average height,

B. Sc holder and Islamic knowledge,

Divorcee wit 2 kids

Hoping to get life partner ,,, if possible above 45 yrs,

Contact admin on Whatsapp 09125001781

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category