Gidan Batula

Gidan Batula Abdulrahman Adam
Abdul A Kofa
Mawakin Ahalil Baiti
08034918785

Fadimatu Zahara A S
28/04/2025

Fadimatu Zahara A S

17/04/2025

Fadima Kawai

12/04/2025

Nana Fadima

10/04/2025

Allah Abun Godiya

10/04/2025

KUTANBAYA MANASU ?!!!
Hadisan da manzon Allah (s,a,w) yake cewa khalifofi abayana su shabiyu ne,
Hadisaine da littatafan sunnah cike suke dasu.
Hadisin yanada harsuna dayawa, muɗauki misalin wanda Muslim yarawaito cewa :
[[عن رسول الله صلى الله عليه وآله "لا يزال هذا الدين قائما حتى تقوم عليكم إثنى عشر خليفة كلهم من قريش". ]]
MA,ANAN HADISIN.

Wannan Addinin bazai gusheba Yana wanzajje harsai Khalifofi shabiyu sun Jagoran ceku kuma dukansu ƙuraishawa ne.

Wannan hadisin sama da littafi 20 na malaman sunnah sun kawoshi bame shakka akan ingancinsa.
Zamu kawo muku wasu daga cikin littatafan aqasa.

TAMBAYAN SHINE ?!!!
Shin Lokacin da manzon Allah (s,a,w) yafaɗi wannan magana mai muhimmanci shin Sahabbai basu tambayeshi suwaye waɗannan mutum shabiyun ba ne. ?!!

Bamai hankalin Dazai yadda ayi wannan magana mai muhimmanci agaban sahabbai suyi shuru kamar badasu akeyiba suƙi tambaya musaman anan maganan wanda za,abi bayan manzon Allah (s,a,w).
Sahabbai sunkasance suna da yawan tambaya har aya Allah (s,w,t) yasauqar aka hanesu akan tambaya mara anfani.

(( يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا لَا تَسْأَلُوا عَنْ أَشْيَاءَ إِن تُبْدَ لَكُمْ تَسُؤْكُمْ ..... ))

Kaga bamai hankali Dazai yadda cewa sahabbai basuyi tambayaba domin susan suwaye khalifofi shabiyun.

Inkace sun tambaya.

Se intambaye ka shin manzon Allah (s,a,w) bai amsa musu bane ?!!

Wannan ma bame hankalin da zaice antambayi manzon Allah akan lamarin wani abu yaqi amsawa musamman wannan daya shafi makoman addini da al,ummansa. !!

Wanda yana cikin ayyukan manzon Allah da Allah ya umurceshi bayyanawa mutane duk wani abunda aka sauqar masa, yakuma yi bayanin komai da al,ummansa ke buqata a addini,
Ayoyi dayawa na Alqur'ani dayawa sun bayyana wannan haqiqan.
Misali :
((... وَأَنزَلْنَا إِلَيْكَ الذِّكْرَ لِتُبَيِّنَ لِلنَّاسِ مَا نُزِّلَ إِلَيْهِمْ وَلَعَلَّهُمْ يَتَفَكَّرُونَ ))

Bamai hankali Dazai yadda cewa manzon Allah (s,a,w) Yacewa sahabbansa khalifofi a bayana 12 ne,
se sahabbai s**e ya manzon Allah

Labbaikum Aya Ahalil Baiti Rasulillah
08/04/2025

Labbaikum Aya Ahalil Baiti Rasulillah

06/04/2025
柔荑花
05/11/2023

柔荑花

07/07/2022
RAMADAN KAREEM
20/04/2022

RAMADAN KAREEM

Address

Zazzau
Kaduna

Telephone

+2348078669881

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Batula posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share