14/04/2025
Shugaban Hukumar Cigaban Afirika (AUDA-NEPAD) Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri ya ziyarci mahaifarsa domin gaisawa da Al'ummar mazabarsa
A ranar lahadi 13/04/2025 Lamidon Katsina Hon. Jabiru Abdullahi Tsauri yayi ta'aziyyar rasuwar Marigajiya Hajiya
Aisha Ido, kanwar mahaifinsa
A lokacin ta'aziyyar an gudanar da addu'o'i kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Abdull abba tsauri Lamido
Media Reporters