Support Dan Kabo Surajo Chikada

Support Dan Kabo Surajo Chikada Wannan shafi an bude shi ne domin goyon bayan Hon. (sunan kansila) wanda yake neman zama kansilan wannan unguwa.

Manufarsa ita ce kawo cigaba, taimakon matasa, da magance matsalolin al’umma. Muna rokon ku:
ku Follow wannan page
ku yi sharing domin sauran

09/03/2026

Assalamu alaikum jama'ar Chikada.
Wannan shafi an bude shi ne domin goyon bayan Hon. Dan Kabo Surajo domin ya zama kansilan Chikada.
Mutum ne mai kishin al’umma da son cigaban matasa.
Muna rokon ku jama'a ku follow wannan page ku kuma yi sharing domin sauran mutane su samu labari.
Tare zamu kawo cigaba a Chikada Insha Allah.

Aslm barkanku da sfy dafatan kowa Yana cikin koshin lfy alkairan dake cikin Wannan rana Allah 🙏 ubangiji ya hadamu da su...
12/05/2025

Aslm barkanku da sfy dafatan kowa Yana cikin koshin lfy alkairan dake cikin Wannan rana Allah 🙏 ubangiji ya hadamu da su dukka Sharrin dake cikinta Allah 🙏 ubangiji ya tsaremu dasu albarkar annabi Muhammad s.a.w

11/05/2025
08/05/2025

DJ chikada🎹🖥️💻🙏🎧✅✔️☑️

04/05/2025

Slm barkanku da Wannan lokaci dafatan kowa Yana cikin koshin lfy

04/05/2025

Barkanku da safiya

04/05/2025

Aslm

Address

Kiru
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349038980049

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Support Dan Kabo Surajo Chikada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Support Dan Kabo Surajo Chikada:

Share

Category